Tehran (IQNA) Masoya da mabiya tafarkin Ahlul Baiti (AS) sun gudanar da zaman makoki a masallacin Imam Ali (AS) da ke birnin Bishkek babban birnin kasar Kyrgyzstan, domin tunawa da zagayowar ranakun Fatimiyya.
Lambar Labari: 3486700 Ranar Watsawa : 2021/12/18